Addini a Nijar | |
---|---|
religion of an area (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | religion on the Earth (en) |
Bangare na | Al'adun Nijar |
Facet of (en) | Nijar |
Ƙasa | Nijar |
Addinin Islama shine addinin da mabiya suka fi bi a Nijar kuma kusan kashi 99% na mutanen suna yin sa. [1] [2] Kusan 95% na Musulmai sunni ne na mazhabar Malikiyya na fikihu, kuma 5% musulmai ne ƴan Shi'a
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search